YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 17:10

Ayyukan Manzanni 17:10 SRK

Da dare ya yi, sai ’yan’uwa suka sallami Bulus da Sila su tafi Bereya. Da suka isa can, sai suka shiga majami’ar Yahudawa.