Ayyukan Manzanni 16:9
Ayyukan Manzanni 16:9 SRK
Da dare Bulus ya ga wahayin wani mutumin Makidoniya yana tsaye yana roƙonsa cewa, “Ka zo Makidoniya ka taimake mu.”