YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 16:6

Ayyukan Manzanni 16:6 SRK

Bulus da abokan tafiyarsa suka zazzaga dukan yankin Firjiya da Galatiya, don Ruhu Mai Tsarki ya hana su yin wa’azi a lardin Asiya.