YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 16:33

Ayyukan Manzanni 16:33 SRK

A wannan sa’a na daren, mai gadin kurkukun ya ɗauke su ya wanke musu raunukansu; nan take aka yi masa baftisma da dukan iyalinsa.

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 16:33