Ayyukan Manzanni 16:25
Ayyukan Manzanni 16:25 SRK
Wajen tsakar dare Bulus da Sila suna addu’a suna rera waƙoƙi ga Allah, sauran ’yan kurkuku kuwa suna sauraronsu.