YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 16:24

Ayyukan Manzanni 16:24 SRK

Da karɓan irin umarnan nan, sai ya sa su can cikin ɗakin kurkuku na ciki-ciki, kuma ya ɗaura ƙafafunsu a turu.