Ayyukan Manzanni 16:23
Ayyukan Manzanni 16:23 SRK
Bayan an yi musu bulala sosai, sai aka jefa su cikin kurkuku, aka umarci mai gadin kurkukun yă tsare su da kyau.