YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 16:11

Ayyukan Manzanni 16:11 SRK

Daga Toruwas muka tashi zuwa teku muka kuma shiga jirgin ruwa muka miƙe kai tsaye zuwa Samotiras, kashegari kuma muka nufi Neyafolis.