YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 16:10

Ayyukan Manzanni 16:10 SRK

Bayan Bulus ya ga wahayin, muka shirya nan take mu tashi zuwa Makidoniya, mun tabbata cewa, Allah ya kira mu mu yi musu wa’azin bishara.