YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 16:1

Ayyukan Manzanni 16:1 SRK

Bulus ya kai Derbe sa’an nan kuma zuwa Listira, inda wani almajiri mai suna Timoti yake da zama, wanda mahaifiyarsa mutuniyar Yahuda ce kuma mai bi ce, amma mahaifinsa mutumin Hellenawa ne.

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 16:1