Ayyukan Manzanni 15:8
Ayyukan Manzanni 15:8 SRK
Allah, wanda ya san zuciya, ya nuna cewa ya karɓe su ta wurin ba su Ruhu Mai Tsarki, kamar yadda ya ba mu.