Ayyukan Manzanni 15:4
Ayyukan Manzanni 15:4 SRK
Sa’ad da suka isa Urushalima, sai ikkilisiya da manzanni da kuma dattawa suka marabce su, sai suka ba su rahoton dukan abin da Allah ya aikata ta wurinsu.