Ayyukan Manzanni 15:35
Ayyukan Manzanni 15:35 SRK
Amma Bulus da Barnabas kuwa suka dakata a Antiyok, inda su da waɗansu da yawa suka yi koyarwa suka kuma yi wa’azin maganar Ubangiji.