YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 15:3

Ayyukan Manzanni 15:3 SRK

Ikkilisiya ta raka su suka tafi, yayinda suke ratsawa ta Funisiya da Samariya, suka ba da labari yadda Al’ummai suka tuba. Wannan labarin ya sa dukan ’yan’uwa suka yi murna ƙwarai.

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 15:3