Ayyukan Manzanni 15:24
Ayyukan Manzanni 15:24 SRK
Mun ji cewa, waɗansu da sun fita daga cikinmu ba tare da izininmu ba suka kuma dame ku, suna tā da hankalinku ta wurin abin da suka ce.