Ayyukan Manzanni 15:23
Ayyukan Manzanni 15:23 SRK
Tare da su suka aika da wannan wasiƙa. Daga manzanni da dattawa, ’yan’uwanku. Zuwa ga Al’ummai masu bi a Antiyok, Suriya da Silisiya. Gaisuwa.