YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 15:2

Ayyukan Manzanni 15:2 SRK

Wannan ya kai Bulus da Barnabas suka shiga babban gardama da muhawwara da su. Saboda haka aka naɗa Bulus da Barnabas tare da waɗansu masu bi, su haura zuwa Urushalima don su ga manzanni da dattawa a kan wannan magana.

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 15:2