YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 14:8

Ayyukan Manzanni 14:8 SRK

A Listira kuwa akwai wani gurgu zaune a ƙafafunsa, wanda gurgu ne tun haihuwa, kuma bai taɓa tafiya ba.