YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 14:19

Ayyukan Manzanni 14:19 SRK

Sai waɗansu Yahudawa suka zo daga Antiyok da Ikoniyum suka sha kan taron. Suka jajjefi Bulus da duwatsu suka kuma ja shi bayan birni, suna tsammani ya mutu.