YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 14:17

Ayyukan Manzanni 14:17 SRK

Duk da haka bai bar kansa babu shaida ba. Ya nuna alheri ta wurin ba ku ruwan sama da kuma amfanin gona a lokutansu; ya ba ku abinci mai yawa ya kuma cika zukatanku da farin ciki.”