YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 14:1

Ayyukan Manzanni 14:1 SRK

A Ikoniyum Bulus da Barnabas suka shiga majami’ar Yahudawa yadda suka saba. A can suka yi magana gabagadi har Yahudawa da Al’ummai masu yawa suka gaskata.