Ayyukan Manzanni 13:5
Ayyukan Manzanni 13:5 SRK
Da suka isa Salamis, sai suka yi shelar maganar Allah a majami’un Yahudawa. Yohanna yana tare da su a matsayin mai taimakonsu.