Ayyukan Manzanni 13:45
Ayyukan Manzanni 13:45 SRK
Sa’ad da Yahudawa suka ga taron mutanen, sai suka cika da kishi suka yi ta munanan maganganu a kan abin da Bulus yake faɗi.