YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 13:42

Ayyukan Manzanni 13:42 SRK

Bulus da Barnabas suna fita daga majami’ar ke nan, sai mutane suka gayyace su su ƙara yin maganan nan a kan waɗannan abubuwa a ranar Asabbaci mai zuwa.

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 13:42