Ayyukan Manzanni 13:31
Ayyukan Manzanni 13:31 SRK
kuma kwanaki da yawa waɗanda suka yi tafiya tare da shi daga Galili zuwa Urushalima suka gan shi. Su ne yanzu shaidu ga mutanenmu.