YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 13:28

Ayyukan Manzanni 13:28 SRK

Ko da yake ba su same shi da wani dalilin da ya kai ga hukuncin kisa ba, suka roƙi Bilatus yă sa a kashe shi.

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 13:28