Ayyukan Manzanni 13:27
Ayyukan Manzanni 13:27 SRK
Mutanen Urushalima da masu mulkinsu ba su gane da Yesu ba, duk da haka cikin hukunta shi suka cika kalmomin annabawan da ake karantawa kowane Asabbaci.