YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 13:25

Ayyukan Manzanni 13:25 SRK

Yayinda Yohanna yake kammala aikinsa ya ce, ‘Wa kuke tsammani ni nake? Ba ni ne shi ba. A’a, amma yana zuwa bayana, wanda ko takalmansa ma ban isa in kunce ba.’

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 13:25