Ayyukan Manzanni 13:16
Ayyukan Manzanni 13:16 SRK
Yana miƙewa tsaye, sai Bulus ya yi musu alama da hannu ya ce, “Mutanen Isra’ila da kuma ku Al’ummai da kuke wa Allah sujada, ku saurare ni!