YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 13:15

Ayyukan Manzanni 13:15 SRK

Bayan an yi karatu daga cikin Doka, da kuma Annabawa, sai shugabannin majami’ar suka aika musu suka ce, “’Yan’uwa, in kuna da wani saƙon ƙarfafawa domin jama’a, sai ku yi.”

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 13:15