Ayyukan Manzanni 13:14
Ayyukan Manzanni 13:14 SRK
Daga Ferga kuwa suka ci gaba zuwa Antiyok na Fisidiya. A ranar Asabbaci sai suka shiga majami’a suka zauna.