Ayyukan Manzanni 13:13
Ayyukan Manzanni 13:13 SRK
Bulus da abokan tafiyarsa suka tashi daga Bafos a jirgin ruwa zuwa Ferga a Famfiliya inda Yohanna ya bar su ya koma Urushalima.