YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 13:1

Ayyukan Manzanni 13:1 SRK

A ikkilisiyar da take a Antiyok akwai waɗansu annabawa da malamai. Barnabas, Siman wanda ake kira Baƙi, Lusiyus mutumin Sairin, Manayen (wanda aka goya tare da Hiridus mai mulki), da kuma Shawulu.

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 13:1