Ayyukan Manzanni 12:9
Ayyukan Manzanni 12:9 SRK
Bitrus ya bi shi suka fita kurkukun, amma bai ma san cewa abin da mala’ikan yake yi tabbatacce ne ba; yana tsammani wahayi yake gani.