YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 12:8

Ayyukan Manzanni 12:8 SRK

Sa’an nan mala’ikan ya ce masa, “Ka sa rigunarka da takalmanka.” Bitrus kuwa ya sa. Mala’ikan ya faɗa masa cewa, “Ka yafa mayafinka ka bi ni.”

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 12:8