YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 12:4

Ayyukan Manzanni 12:4 SRK

Bayan ya kama shi, sai ya sa shi a kurkuku, ya danƙa shi a hannun soja hurhuɗu kashi huɗu, don su yi gadinsa. Hiridus ya yi niyyar ya yi masa shari’a a gaban mutane bayan Bikin Ƙetarewa.

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 12:4