YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 12:3

Ayyukan Manzanni 12:3 SRK

Sa’ad da ya ga wannan ya faranta wa Yahudawa rai, sai ya kama Bitrus shi ma. Wannan ya faru kwanakin Bikin Burodi Marar Yisti.

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 12:3