YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 12:19

Ayyukan Manzanni 12:19 SRK

Bayan Hiridus ya neme shi bai same shi ba, sai ya tuhumi masu gadin, ya kuma ba da umarni a kashe su. Sa’an nan Hiridus ya tashi daga Yahudiya ya tafi Kaisariya ya kuma yi ’yan kwanaki a can.

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 12:19