Ayyukan Manzanni 12:12
Ayyukan Manzanni 12:12 SRK
Da ya gane haka, sai ya tafi gidan Maryamu uwar Yohanna, wanda ake kuma kira Markus, inda mutane da yawa suka taru suna addu’a.