YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 12:11

Ayyukan Manzanni 12:11 SRK

Sai Bitrus ya dawo hankalinsa ya ce, “Yanzu na sani ba shakka Ubangiji ne ya aiki mala’ikansa yă cece ni daga hannun Hiridus da kuma dukan mugun fatan Yahudawa.”

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 12:11