Ayyukan Manzanni 11:29
Ayyukan Manzanni 11:29 SRK
Kowanne a cikin almajiran, gwargwadon azancinsa, ya yanke shawara ya ba da gudummawa ga ’yan’uwan da suke zama a Yahudiya.