YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 11:26

Ayyukan Manzanni 11:26 SRK

sa’ad da ya same shi kuwa, sai ya kawo shi Antiyok. Ta haka shekara guda cur Barnabas da Shawulu suka yi suna taruwa da ikkilisiya, suka kuma koya wa mutane masu yawan gaske. A Antiyok ne aka fara kiran almajirai da suna Kirista.

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 11:26