YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 11:19

Ayyukan Manzanni 11:19 SRK

To, waɗanda suka warwatsu saboda tsananin da ya tashi a kan batun Istifanus suka tafi har Funisiya, Saifurus da kuma Antiyok, suna ba da saƙon ga Yahudawa kaɗai.

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 11:19