YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 11:18

Ayyukan Manzanni 11:18 SRK

Sa’ad da suka ji haka, ba su ƙara yin faɗa ba, suka kuma ɗaukaka Allah, suna cewa, “To, fa, har Al’ummai ma Allah ya sa suka tuba zuwa rai.”