Ayyukan Manzanni 11:17
Ayyukan Manzanni 11:17 SRK
To, in Allah ya ba su kyauta yadda ya ba mu, mu da muka gaskata da Ubangiji Yesu Kiristi, wane ni da zan yi hamayya da Allah?”