Ayyukan Manzanni 11:16
Ayyukan Manzanni 11:16 SRK
Sa’an nan na tuna da abin da Ubangiji ya ce, ‘Yohanna ya yi baftisma da ruwa, amma za a yi muku baftisma da Ruhu Mai Tsarki.’