Ayyukan Manzanni 11:12
Ayyukan Manzanni 11:12 SRK
Ruhu ya ce mini kada in yi wata-wata game da tafiya tare da su. Waɗannan ’yan’uwa guda shida su ma suka rako ni, muka kuwa shiga gidan mutumin.