YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 10:9

Ayyukan Manzanni 10:9 SRK

Wajen tsakar rana kashegari yayinda suke cikin tafiyarsu suna kuma dab da birnin, sai Bitrus ya hau bisan rufin gida yă yi addu’a.