Ayyukan Manzanni 10:48
Ayyukan Manzanni 10:48 SRK
Saboda haka ya ba da umarni a yi musu baftisma cikin sunan Yesu Kiristi. Sa’an nan suka roƙi Bitrus yă zauna da su na ’yan kwanaki.