Ayyukan Manzanni 10:45
Ayyukan Manzanni 10:45 SRK
Masu bin da suke da kaciya waɗanda suka zo tare da Bitrus suka yi mamaki cewa an ba da kyautar Ruhu Mai Tsarki har ma a kan Al’ummai.